General Internet Entrepreneurship

Course Description

This General Studies course teaches you how to find ideas, develop them, and turn them into useful ventures. It also guides young people on how to discover their talents and benefit from them. This course will help you build a solid understanding of how to start an online business and achieve success. Additionally, it is designed to shift your mindset about youth life and expose you to key life secrets.

What You Will Learn:
- Understanding Internet Entrepreneurship
- Defining Your Financial Goals
- Building a Career in the Tech Industry
- Mastering Money-Making Techniques
- How to Generate Profitable Ideas
- Turning Ideas into Action (Execution)
- The Power of Mindset in Youth Development
- How to Discover Your Talent and Monetize It
- How to Monetize Your Skills
- Creating Your Personal Brand
- Building Passive Income Streams
- Common Challenges Faced by Northern Youths and How to Overcome Them
- The Golden Opportunities in the Tech Industry
- Time Management and Overcoming Procrastination
- Building a Long-Term Vision
- Are You Ready to Change Your Life?

Requirements:
- A smartphone


Read More

Course Details

Lecture Format
Videos
Language
Hausa

Course Benefits

  • Free Certificate
  • Unlimited Access
  • Free Mentorship
  • Simplicity
  • Global Opportunities

Course Fee

FREE

Share on:
Muhammad Auwal Ahmad

Muhammad Auwal Ahmad

Specializes in Machine Learning, Data Analysis, Digital Marketing, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Development, Content Creation, and more.

10Courses
4.1 Rating

Reviews

From Top Learners

gaskiya an zuba motivation wa mutanen mu sosai, muna godiya.

Allah yakara basira ceo, walh kai duniya ne muna godiya

mashaallah ✨ Allah ya kara basira

Muna godiya dawannan karuwa

jazakallahu khairan

Masha Allah muna godiya

thank you sir Im really appreciate it

munagodiya

Allah ya saka da Alkhairi. Lallai kaima ka kawo solution

Muna godiya sosai Allah ya saka da alheri

ma sha allah

Allah ya saka da alkhairi

Masha Allah

Ma sha Allah

muna godiya

Ma Sha Allah

thanks you boss

masha Allah

شكرا لك على هذا

Masha allah

Godiya da fatan Alheri.

Allah Ya Saka Da Alkhairi

Allah ya biyaku

great job

Masha Allah Allah yasaka da alkairi

Masha Allah

Masha Allah, muna godiya kwarai.

gaskiya muna godiya da wannan kokarin

jazzakallahu khairan Sir

Allah ya saka da alkhairi ya bamu ikon fahimta

jazakallahu khairan mungode

MashaAllah congratulations muna godiya sir

Allah yasaka da alkhairi kusan dukkanin bayananka babu wanda banyi applying dinsu achikin rayuwana ba. gashi ina ganin nasara

Na koya abubuwa da yawa a wannan kwas din, Allah ya saka muku da laheri,amin

nasamu kwarin gwiwa cigaba da neman ilimin yanar gixo 100%

Masha Allah. this curse strengthen and encourage me into tech world. Allah ya kara maka basira @ CEO

In Sha Allah a kwai alkhairi acikin wannan tafiya mun gode

Highly recommend.

Allahamdulilah this course teache me how can I start a business and the mean keys to success in my business

I leaened more and experience more
what i will say is Alhamdulillah
MAY ALMIGHTY ALLAH REWARD YOU

assalamualaikum alaikum warahmatullah wabar katuhu
I wanted to express my heartfelt gratitude for the General Internet Entrepreneurship course at Flowdiary. Your guidance and support have been invaluable. I'm grateful for the progress I've made and I'm excited to apply my new skills. Thank you for creating such an impactful program 🌟. Wishing Flowdiary continued success!.

Hello world

Allah yasakada Alkhari flowdiary alkhairine

ALLAHAMDULILLAH.
Masha Allah.
Akwae boyayyun sirrika da matsalolin wanda sune Muhimman abubuwan da suke damun yawancinmu MATASA musamman wanda suke san gina Busnesses ko kuma fadowa cikin TECH industry.
Tabbas Babu abinda zamu ce sai dai godiya

Alhamdulillah 🎉

Thank you, a gayyato abokai

Excellent

Allah ya saka da alheri

internet entrepreneur

Masha Allah, Allah yakara basira muna gdy sosai 🙏🙏🙏

Maa shaa Allah, Allah Madaukakin sarki ya amfanar damu ya saaka muku da alheri.

Gaskiya na Karu Sosai da wannan Darasi, Masha Allah Muna godiya Sosai.

Jazakumullahu Khaira.

gaskiya na koya abubuwa masu mahimmanci a wannan course Kuma zanyi amfani dasu insha Allah daga yanzu
Allah yasakama megirma CEO da Alkhairi Kuma Allah yakara basira Yakuma daukaka flowdairy

Mash allah

Allah Yayi Jagora Amen Ya Rabb

Alhamdulillah I have never seen something like this.

Ma sha Allah! Allah ya qara daukaka wannan makaranta, Aamiin. Tambaya ta a nan itace, shin ni kadai ne ke fuskantar matsalar sauke "FLOWDIARY App" a cumputer ta daga play store sakamakon ina da shi a waya ta?
Sannan idan ina so na yi liking vi

alhamdulillah Wannan yana da matukar amfani kowa ya zo ya karanceshi

Ubangiji Allah Yasa Albarka Acikin Rayuwar mu Baki Daya ,Allah Yasa Ka Da Mafificin Alkairi

Alhamdulillah, haƙiƙa malam yayi bayanai masu ɗaukar hankali da duk mai sauraro zai fahimta tare da samun ƙwarin gwiwa. fatan mu Allah ya saka wa mlm da Alkhairi.

Ma Sha Allah may Allah bless our knowledge and skills acquired.

Mashaa'Allah and may Allah increase us in knowledge

ALLAH ya taimaka mun gode soasae wllh ALLAH ya Kara basira

Flowdiary Kun gama naku yanzu aiki ya rage namu

CEO Allah yasaka da Alkhairi 🙏

Indeed it is a giant stride. Keep it up. Allah ya biya ka da gidan aljanna.

Masha Allahu, Allah ya Kara basira

Muna godiya da wannan gwalagwalan ilimai

Allah yakara muku hakuri da juriya kuma yacika muku burinku🙏🙏🙏

Masha Allah yasaka da alkhairi

Masha Allah

Masha Allah, this is absolutely amazing. Allah ya Kara yi muna jagora

Mashaa Allah alal hakika naji dadin kasancewa a cikin wannan gidan mai albarka kuma duk courses na ku ya burge Ni kuma ina da bukatar su inshaa Allahu zan kasance tare da domin karuwa da irin baiwar da Allah ya ba ku Allah ya amfanar damu albarkatun cikin Wadannan ilmomin ameen

Masha Allah muna godiya

Babu shakka muna farin ciki tare da godiya ga Ubangiji (SWA) da ya samar mana da wannan damar. ALLAH ya sakawa malaman mu da Alkhairi.
Shawara ita ce "Muyi kokari wajen ganin cewa mun sanar da 'yan uwan mu Musulmi domin suma su karu kuma su amfanar da kansu.

Masha Allah, Alhamdulillah tabbas flowdiary mafitace ga mutanen Arewa musamman matasa,Allah ya bamu ikon yin anfani da wannan damar

Flowdiary itace share kukanka, wato maganar gaskiya wannan course yayi matukar yimin dadi sosai kuma har kullum abinda yasa Flowdiary take kara birgeni shine

Ita bazata baka kifi kyauta ba, domin tasan cewa idan yau tabaka bazaima lallai gobe tabaka ba.

Shiyasa take koyama yadda ake kama kifi, duk kuma da hakan pa, itace take baka dukkan wasu kayan aiki tayima theory sannan tayima practical.

Yanzu nakara fahimtar cewa tabbas akwai aiki a gabanmu

Allah yakara daukaka wannan jami'a Tamu Ameen.

This is Very good 👍👍🙏

Masha Allah
Allah ta'ala yakara daukaka da arzuki da basira

Very impressive

mu yan arewa muna godiya da muka samu jajirtaccu kamarsu Malam Muhamamd Auwal Ahmad

Good work

Mu Ɗaliban Flowdiary muna bada shawara a samar da yanayin Download to watch offline, irin na Udemy da YouTube. Because Muna Shan wahala wajen kallon Courses Online, abinda zaka kalla na 20 minute saikafi awa ɗaya kana fama, wannan yana cire ma ɗalibai interest. Ko yau da safen nan na siya sabon Course, amma dai waccan matsalar tana damuna. Note: ba ina nufin Download ɗin da zai sauka cikin Device ba, kawai dai yadda zamu kalla Offline a cikin App ɗin

Meyesa in zanyi exam yake cemin "exam not ready!!!"

Masha ALLAH course yayi na karu da ilimi sosai

mungode

Gaskiya na ji dadin course din Nan, Allah ya saka da Alheri

Assalamualaikum, Naji dadin wannan course din na (Internet Entrepreneurship) Kuma na anfana da shi sosai.

Excellent

interested

Alhamdulillahi satisfied

To ni na biya kudin nawa amma kuma naga haryanzu ban samu damar fara karatun nawa ba.

Ko akwai wani protocol da zanbi bayan na biya kudin nawa kafin fara karatu.

Assalamu alaikum.

Gaskiya naji gadin wannan free course din, kuma ya kara taimaka min wajen kara fahimtar courses din da nayi na digital marketing da kuma Facebook mastery & ads. sannan ya kara min kaimi wajen na kara fadada tunanin yin courses da yawa fiye da yadda nake tunani. yanzu haka Ina shirin shiga na graphic design. in Sha Allah

Very impressive learning

Excellent

Masha Allah

Masha Allah

Excellent online School

Thank you so much , it is really educative.

Very good wannan yayi

We're really appreciated

Masha Allah very nice lecture
I dont knw y i like anything youths innovtions. keep it more.

Masha Allah 🚀

nice lecture

Masha'Allah!, Gaskiya mun ƙaru Sosai da Dabarun Samar Da Business Idea, Ƙaddamar Da Ita, Da ma tabbatar da cimma abin da aka nufa na Kasuwanci, ko wata hanyar dogaro da kai, a yanar gizo.

Gaskiya national dadin wannan course din sosai, flowdiary Allah yataimaka

Komin kankantar sana'arka dole ne kana bukatar kayi Branding?

Mashaa Allah, Allah ya kara basira da daukaka.

Masha Allah am really appreciate

abun yayi sosai

muna godiya matuka

Masha Allah

Masha Allah

Masha Allah
a very educative talk
thank you mohideen

masha Allahu

market

I want learn

Masha'Allah it's indeed interesting.

Allah ya saka da alkhairi nakaru sosai

I need scolership

mun gode sosai Wallahi Allah yasa ka da Al kairi

Allah ya sakama da alkairi

really thank for lecture

Gaskiya Allah munkaru sosae sosae

Allah maɗaukakin sarki ya anfanar damu da abun da zamu samu, ya kuma bamu ikon yin anfani dashi ta hanyar da ya dace.

Hakika Wannan babbar dama ce musamman ga Mutanen mu na arewa .
muna godiya fa ƙirƙirar wannan manhaja Allah Ya kara daukaka

nice

thanks for the information

JazakAllahu Khairan

Jazakallahukhair

thanks😊

Masha Allah

Masha Allah,
wannan lecture ta fita yanda ya kamata ta kuma haska mana mene Entrepreneurship a sauƙaƙe.

Masha Allah

hakan ya bergeni

Good job

many more thanks

very interested

very interested

Masha Allahu

The Best School

Masha Allah

InshaAllah zamu bibiya domin amfana

gabatarwa

godiya muke

Thanks

excellent

Allah saka da alkhairi mai gida ya karawa rayuwa albarka

Masha Allah thank you

Excellent