Prompt Engineering Masterclass

Prompt Engineering Masterclass

Course Description

This masterclass teaches how to communicate effectively with AI systems to produce accurate, useful, and high-quality results. Students will learn the principles of prompt design, practical frameworks, real-world applications, and advanced techniques for productivity, learning, business, and automation.

Course Contents
Lecture 1: Introduction to Prompt Engineering
Lecture 2: Why Prompt Engineering Is a High-Value Skill
Lecture 3: The Anatomy of a Powerful Prompt I
Lecture 4: The Anatomy of a Powerful Prompt II
Lecture 5: Role-Based Prompting
Lecture 6: Few-Shot Prompting
Lecture 7: Common Prompting Mistakes
Lecture 8: Writing Articles
Lecture 9: Generating Social Media Content
Lecture 10: Creating Marketing and Business Copy
Lecture 11: Editing, Rewriting, and Summarizing Text
Lecture 12: Using AI for Research and Learning
Lecture 13: Prompting for Coding and Debugging
Lecture 14: Structured Outputs (Tables, JSON, Lists)
Lecture 15: Conclusion and Recommendations

Who This Course Is For:
- Beginners who are new to AI and want to learn how to use it effectively from the ground up
- Students and young professionals looking to gain a competitive edge in the age of artificial intelligence
- Writers, marketers, and content creators who want to produce better work faster using AI tools
- Entrepreneurs and business owners who want to use AI to grow and automate their operations
- Developers and technical learners who want to improve how they prompt AI for coding tasks
- Anyone who speaks Hausa and wants access to world-class AI skills in their own language

Tutor: Muhammad Auwal Ahmad


Read More

Course Details

Lecture Format
Videos
Language
Hausa

Course Benefits

  • Free Certificate
  • Unlimited Access
  • Free Mentorship
  • Simplicity
  • Global Opportunities

Course Fee

FREE

Share on:
Muhammad Auwal Ahmad

Muhammad Auwal Ahmad

Specializes in Machine Learning, Data Analysis, Digital Marketing, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Development, Content Creation, and more.

10Courses
4.1 Rating

Reviews

From Top Learners

Alhamdulillah! Masha Allah!
Ubangiji Allah y saka da Alkhairi

A Gaskiya Allah ya sakawa Flowdiary da mafi fi cin alheri, saboda wannan course na koyi abubuwa da Dana Wanda a Arewa ba kowani tech company bane zai koyar da kai hakan , Nagode Muhammad Auwal CEO.

Muna godiya Allah ya saka da alkhairi.

Masha allah
Allah yasaka da alkhairi

masha allah

Thanks

Allah ya qara basira

Jazakallahu bikhair.

Allah yabada lada

Masha Allah Jazakallahu bikhair

Ma Sha Allah, Allah ya saka da alkahairi sir.

Masha Allah, Muna godiya Allah ya mana jagora

Masha Allah muna godiya dawan nan aikin

Ma Sha Allah Allah yasa Ka da alheri

Masha Allah

MashaAllah Muna godiya Allah karama rayuwa albarka da ilimi amfani

The basic root a person has to know before starting using AI, were just wandering in the bush before. thanks you so much

Masha Allah, na kara koyon abubuwa a wannan darasi na dayan musamman da bada differents prompts guda uku akan business.

wlh mundane Allah kadai ne zai biya ka

gaskia muna godiya kuma muna alfahari da samuwar flowdiary ai a yakin mu na arewa Allah ya saka da alkhairi 🤲 Allah ya kara dau kaka wannan kafa

Thank you, im so happy to start learning on flowdiary, wish you all the best

Allah yayi albarka

Masha Allah gaskiya Muna godiya CEO

Allah ya saka da alkhairai

munagodiya

masha allah

Muna godiya oga daga abba MLE

Jazakallahu khairan,am learning am learning a lot

masha Allah muna godiya

nice and wonderful explanations

yes now i really understand what AI Prompt is. AI prompt needs cleared and proper commands, if you need your output to be cleared.

Masha Allah

Laifin dadi karewa. mun ilimantu kuma mun fahimta. Allah ya saka da Alheri. Allah ya ɗauka ga baki daya team ɗin flowdiary

Masha Allah

Masha Allah. Allah ya Kara Wa rayuwa albarka Duniya da lahira

Allah ya Saka da Alkhairi

Masha Allah we wish flowdiary all the best and more grace ahead

masha Allah muna godiya

Masha Allah we wish you nd flowdiary the very best may ALLAH continue to uplift flowdiary Allah yasaka da alkhairi Sir mungode mungode mungode

Allah Ya Saka Da Alkhairi Muna Matukar Godiya

Sannu da kokari Allah ya saka de Alheri

masha Allah

Macha Allah Muna godiya sosai

Alhamdulillah Duk abinda ke da farko ya na karshen Ilimin da muka samu Allah ya sa masa albarka ku kuma Allah ya Baku ladan kowar da mu da kukayi

masha Allah jazakallahu khairan Allah ya saka da alkhairi

Allah ya saka da Alkhairee, wannan karatu yazo a lokacin daya dace, Allah ya biya ya kara daukaka flowdiary@4

Masha Allah, The Great CEO Allah ya saka da alkhairi

jazakallahu Khairan

Allah ya sanya albarka, Ya saka da Alkhairi

mashaa ALLAH, Ubangiji ALLAH Shi dada daukaka flowdiary da mamallakanta

thanks

Jazakallahu khairan

I really appreciate

masha Allah

An excellent lesson presentation Mallam Muhammad muna kara godiya

Allah ya saka da alheri

Masha Allah ubangiji Allah ya qara rayuwa albarka albarka cin ya hayyu ya qayyumu ya rabbil alamina Allah

muna godiya CEO namu allah yasaka da alkairi

Masha Allah muna godiya, Allah yasa mudace

Masha Allah ALLAH yasaka da alkhairi ALLAH yakara hasken makaranta

Masha Alllah, Jazakallahu khairan sir, wallahi na karu da ilimi sosai Allah yabamu ikon yin aiki da abinda muka koya ta hanyar da zamu amfanar da alummah.

muna godiya

Ma Sha Allah, Gaskiya bayanan sun Fita sosai

masha Allah muna godiya

Masha Allah

Muna Godiya ALLAH Yakarawa Ilimi Albarka

Allah ya biya ranar biyaa

Allah Ya Saka da Alheri CEO

Masha Allah, Allah ya Kara basira lafiya da nisan kwana

Aslam barka da warahaka

Ma Sha Allah may Allah bless you with this wonderful honor 🤲👍

this is very important may Allah bless found of this blessing flat form Ameen

Muna godiya sosae

Masha Allah, Allah ya saka da Alkhairi

Masha Allah it was excellent presentation

naji dadin wannan course din, kuma na kara samun ilimin da nake dashi a kan AI

masha allah allah ya kara lafiya da Nissan kwana

Allah ya sa ka da Alkhairi, na karu sosai

Allahamdulilah Masha Allah,I am so happy that I have finished the course prompt engineering master class,Allah yabiyaku da gidan aljanna

Assalamu Alaikum.. Ina Godiya matuka da wannan course na flowdiary domin ya kara min haske game da yadda ake amfani da AI. ALLAH yasaka da alkhairi Ameen.

Alhamdulillah
Allah ya saka da alkhairi ya kara daukaka Flowdiary. Sannan ya sa mu amfanar da al'umma da abubuwan da kuka koya.

Na samu ilmi sosai tare da kwarewa wajen sarrafa bincike akan manhajan chatgpt.
Flowdiary Allah Ya kara daukaka.

Alhamdulillah
Magana ta gaskiya ta gaskiya duk dalibin da be iyah anfani da AI ba toh gaskiya ya je ya koya mu samman ace dalibin computer science, course din ta koyar da duk wani hanyah da zaka Iya anfani da AI kama ta hanyar business, karatu, research, tura sakon email da sauran su.
Idan mutum ma be gane bah toh gaskiya ya nemi wani ya koya masa. in ba haka anbar sa a baya.
Mungode kwarai da wannan course
Allah ya bda lada ya kuma Kara ilimi da daukaka.

Hakika wannan course yana da matukar amfani ga kowa da kowa domin ya nuna mana cikakkiyar hanyan da za ayi amfani da AI