Smartphone Graphic Design

Course Description

Master the art of visual design; learn how to create logos, banners, flyers, posters, and more - all using your Android smartphone.

What You Will Learn:
- Introduction to Graphic Design
- Elements of Graphic Design
- Principles of Graphic Design
- Color Theory
- Fonts
- Logos and Banners
- Graphic Design Resources
- Replication Design Techniques
- Invitation Card Design
- Political Poster Design
- Advanced Flyer Design
- Logo Design

What Can You Do After Completing This Course
- Create high-quality flyers, logos, banners, posters, and other design projects
- Understand color theory and how to apply it effectively in your designs
- Access essential tools and resources to boost your graphic design skills

-Requirements:
- An Android phone

-Instructor: Abubakar Ibrahim
-Level: Beginner, Intermediate, and Advanced


Read More

Course Details

Lecture Format
Videos
Language
Hausa

Course Benefits

  • Free Certificate
  • Unlimited Access
  • Free Mentorship
  • Simplicity
  • Global Opportunities

Course Fee

₦7,000

Share on:
Abubakar Ibrahim

Abubakar Ibrahim

A professional Graphic Designer who has trained hundreds of young people to become self-reliant through creative skills. He specializes in creating stunning logos, banners, flyers, and various eye-catching designs.

1Course
4.3 Rating

Reviews

From Top Learners

Awesome Gsky na karu especially yadda akayi using bezier tool.

Gaskiya muna ganewa sosai

Alhamdu lillah a gaskiya ba abun da zance sai godewa Allah da hada ni da makarantan flowdiary hakika na koyi abubuwa da yawa cikin wannan makaranta mai albarka, daga karshe Ina addur Allah yayi wa makaranta dama masu makaranta albarka, Allah ya kara muku daukaka wassalamu alaikum

Alhmdllh nasamu Kamala wannan karatune Allah ya yiwa mentor nawa albarka

Masha Allah, yau Allah ya ƙaddari na kammala courses ina a Smartphone Graphic Design. Ina mai jinjina ma mentor ina, duk da ban samu daman magana dashi ba tun lokacin da nafara, na samu ilimi sosai wanda nike neman ƙara faɗaɗa fasaha ta dashi. Godiya

Alhmdllh Hakika Bamuda Abinda Zamu Cewa Makarantar Flowdiary sai Godiya da Sa Albarkah Domin Tayi Matuqar Canza Mana Tunani Da Kuma Rayuwa , Ta Yadda Zamu Koyi Digital skills da Wayoyin Hannunmu Kuma Da Yaren mu Wato Hausa, Gaskiya Alhmdllh Muna Godiya Ma

pls sir akoya mana yadda ake saka shadow

Logo

alhamdulillah, a yau ne na kammala wannan Karatun mai albarka. Ina roƙon ALLAH ya saka wa mai gabatarwa da Alkhairi mu kuma ya sa mu amfana da abinda muka koya. Sae dae na ga ƙorafin mutane da dama akan cewa akwai sauran ababen da ba'a koyar ba alhalin an saka su cikin jadawalin abubuwan da za'a koyar, kamar yadda ake haɗa logo, banner da kuma Replication design. duk da haka dae muna godiya kuma matsayinka na beginner a Graphic Design idan ka iya ababen da aka koyar to Gaskiya abu yayi, Allah yayi mana Jagora.

Masha Allah
Karatu yayi seidei kuma babu na 3D logo da kuma yanda ake hada shi login Mah Dah kansa

Masha Allah
Allah yabamu ikon iyawa sosai

Alhamdudullahi njdd wannna course din Kuma insha Allahu zamu zama Graphics designers na musamman acikin qasarnan dama wajen mun gode sosai

Alhamdulillah. Nima dai na kammala karatun wannan Course mai Albarka. Saura kuma karantar Courses ɗin da suke da alaka dashi tare da yawan bincike da kuma yawan Practice. Fatana ALLAH ya sa muci amfanin wannan karatun.

logos and banner

Alhamdulillah

Alhamdulillah gaskiya karatu yayai kyau sosai sai godiya 🙏🏽 💯 Allah bamu ikon aiki dasu

Gaskiya Masha Allah darussa sunyi kyau kwarai Allah ya taimake Mu baki ɗaya

Amman ya labarin logo da photo editing

karatu yayi kyau

please 3d logo fa

Masha'Allah
Alhamdulillah

Darasi na gudana zaddadi Alhamdulillahi

Alhamdulillah

Allah ya saka da Alheri

anyi darasine akan yanda zamuyi download na font da kuma yanda zamuyi aiki da shi

shin Idan kayi download na font Bayan kayi download nashi Zaka iya rubututa abun DA kakeso akansa Ko Kuma

short and precise

allah ya karama malamanmu daukaka

Thank sir

Bidiyan yaki budewa

Alhamdulillah agaskiya na fa'idantu sosai dawannan darasin.Ba abunda zance face godiya ga flowdiary

Masha Allah

Masha Allah 🙏

Alhamdullh Allah Ya Saka Da Alkhairi